Matan Wace Jiha ne da kuma mazan su, sukafi yin karatun boko a duk fadin Nigeria ? - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Saturday, February 2, 2019

Matan Wace Jiha ne da kuma mazan su, sukafi yin karatun boko a duk fadin Nigeria ?

Matan Wace Jiha ne da kuma mazan su, sukafi yin karatun boko a duk fadin Nigeria ?

"Abuja, Zamfara da Sokoto ne mata basayin Karatun boko da yawa.

Haka kuma, Imo, Oyo da delta ne mata sukafi yin karatun boko.

Kazalika, Kano da Osun da Oyo ne mazan su sukafi mazan kowace jiha yin Boko

haka kuma Abuja da Zamfara da Sokoto ne mazan su basayin Karatun boko da yawa.

Kalubalenku Manyan Arewa, Musamman na Yankunan ZAMFARA, SOKOTO, KEBBI da Sauran su.

By:- Comr. Rahinat (Esq.)

No comments:

Post a Comment