Musan Tsangayoyin mu
Kashi Na 01
(13-01-2019)
A Jami'o'in mu dama Colleges na gida Nigeria munada Tsangayoyi wanda sun kasu kashi-Kashi, to akarkashin wadannan Tsangayoyin kuma akwai Departments suma sun kasu kashi-kashi.
Dan haka a dunkule, a Nigeria munada bangarori guda 9 gasu kamar haka:-
1- Law
2- Engineering
3- Medical Sciences
4- Sciences
5- Social Sciences
6- Agriculture
7- Art And Humanities
8- Administration
9- Education
Kamar yadda mukayi bayani lokacin sanar da fara wannan Programme din cewa zamu dauki kowanne daya bayan daya muyi cikakken bayani akai to yanzu zamu fara Insha'Allh.
Zamu fara ne da Faculty Of Law
Ku kasance tare da Arewa Students Orientation Forum a dandalita na WhatsApp akan lamba 08038485677
Saturday, February 2, 2019
New
Musan tsangayoyinmu kashi na 01
About Dan Arewa
SoraTemplates is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of SoraTemplates is to provide the best quality blogger templates.
ILIMI
Tags
ILIMI
Subscribe to:
Post Comments (Atom)

No comments:
Post a Comment