Gwamna Badaru ne ya shaida Hakan ya yin da yake jawabi ga manema labarai a dutse, inda yace za'a Samar da tazara tsakanin masallata, Sannan kowa zai saka takum kumin rufe Baki da hanci.
Gwamnan ya ce an Hana bikin Durba, da sauran bukukuwan sallah.
Gwamnan ya ce an Kara hutun ma'aikata na tsawon sati biyu

No comments:
Post a Comment