Yau za'a biya albashin ma'aikatan kaduna - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Tuesday, May 19, 2020

Yau za'a biya albashin ma'aikatan kaduna


Gwamnatin jihar kaduna ta bada sanarwar biyan albashin ma'aikatan jahar ayau talata.

Mataimakiyar gwamnan jahar Dr. Hadiza Balarabe ce ta sanar da Haka yayin jawabi Kai tsaye ta gidajen radiyo ga mutanen jahar kaduna ayau talata tare gwamna Nasir El Rufa'i.

No comments:

Post a Comment