An koma makarantun Boko a Nijar - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Monday, June 1, 2020

An koma makarantun Boko a Nijar

An koma makarantun Boko a Nijar.

Yau 1 ga wannan watan na yuni aka koma makaratun Boko bayan shafe tsawon watanni kusan 3 na zaman gida.
An tilastawa dalibai da malamai Sanya takunkumi a cikin a jujuwa a yayin gudanar da karatu tare da wanke hannaye da sabulu kafin shiga aji.

No comments:

Post a Comment