GWAMNATIN JIHAR SOKOTO TA TALLAFAWA JAMI'AN TSARO DA MOTOCIN AIKI GUDA 98 DON INGANTA TSARO A SOKOTO.
A yau Mai girma Gwamna Jihar Sokoto Rt.Hon.Aminu Waziri Tambuwal ya Jagoranci rarraba Motocin Kirar Hilux da Golf Wagon guda 98 ga Jamian tsaro na Soji, Yan sanda, DSS da Civil Defence don inganta Shaani tsaro a Sokoto.
Wannan yana zuwa ne a lokacin da sha'anin tsaro ke samun tarnaki inda Maigirma Gwamna ya Umurci Kananan Hukumomi 23 na Jihar Sokoto a karkashin Ma'aikatar kula Kananan Hukumomi wadda Mataimakin Gwamna Hon. Manir Muhammad Dan'iya ke jagoranta.
An dai raba motoci ne a wani taro da aka gudanar a fadar Gwamnati dake Sokoto.
3 June 2020.



No comments:
Post a Comment