Yakubu Gowon yayi mulki Najeriya tsawon shekaru tara tun daga ( 1966 – 1975 ).
Rawar da Gwamnatin sa ta Taka.
A lokacin Gwamnatin Gowon kafin saukar sa ya Kirkiro jihohi guda goma sha biyu wanda aka saka su karkashin kulawar sojoji.
Gwamnatin sa ta samu walwala ta kudi a lokaci da aka samu gagarumar riba na man fetur da ake hakowa sannan kuma gwamnatin sa tayi yaki da ma'aikata na tsawon shekara biyu ( 1968 -1970 )
Sai dai an kalubalanci gwamnatin sa da Almubazzaranci da kudaden da aka samu sanadiyyar man fetur.
No comments:
Post a Comment