BAYANI KAN KUƊAƊEN INTERNET NA CRYPTOCURRENCIES - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Tuesday, March 2, 2021

BAYANI KAN KUƊAƊEN INTERNET NA CRYPTOCURRENCIES

 


CRYPTOCURRENCYIES KUƊAƊE NE DAKE KAN INTERNET WANDA DARAJAR SU TAKE HAWA DA SAUKA SANNAN ANA CINIKAYYAR SU ZUWA KUƊAƊE NA ZAHIRI  NA TAKARDA KAMAR NAIRA, DOLLAR EURO DA SAURANSU


 ANA SIYAN SU A AJIYE DOMIN KADARA KO A RINƘA YIN KASUWANCIN SU, WANDA SUKE MAYAR DA MUTANE SU ZAMA ATTAJIRAI CIKIN KANKANIN LOKACI.


AKWAI IRE IREN CRYPTOCURRENCIES A DUNIYA DA YAWA KAMAR BITCOIN, ETHEREUM, TRON, BNB, XRP, TCORE ,CADANO, USDT, SMARKEY, TWT, CARNORMALY, LIMEX, BSTCOIN, CLASSICCOIN, ZILLAQA, YMF20MOON, CHAILINK, CVA, MOON DEFI, GCX, TRONCLASSIC


No comments:

Post a Comment