Gwamnan kaduna El Rufa'i ya nemi afuwar mutanan jaharsa - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Monday, May 18, 2020

Gwamnan kaduna El Rufa'i ya nemi afuwar mutanan jaharsa

Mai girma Gwamnan kaduna Nasir El Rufa'i ya nemi afuwar mutanan jaharsa inda take cewa:

Muna ba da haÆ™uri ga duk wanda yake ganin an matsa mishi. 

Amma Wadannan matakai da muka dauka sun zama dole ne saboda mu kare rayukan al'ummarmu da lafiyarsu. 

Allah ya kawo mana Æ™arshe wannan ciwo. 

Allahya kawo mana Æ™arshen wannan annoba. 

Kuma muna sake godiya ga ku al'ummar Jihar Kaduna da kuka ba mu goyon baya kuna bin dokokin da jami'an kiwon lafiya suka ce mu sa muku domin kare lafiyarku da rayukanku.

No comments:

Post a Comment