WATA SABUWA: Kwamitin Ganin Wata Karkashin Jagorancin Sarkin Musulmi na neman wadanda jiya Sukace sunga wata
Kwamitin Ganin Watan Shawwal Na Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi Ya Sanar Da Cewa Yana Neman Wadanda Suka Ga Wata Jiya Domin Akwai Yiwuwar Bada Wani Sabon Umarnin Yanzun Nan

No comments:
Post a Comment