[[JAMB 2019]] Za'a Saki Sakamakon Jarrabawar JAMB a Gobe. - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Friday, May 10, 2019

[[JAMB 2019]] Za'a Saki Sakamakon Jarrabawar JAMB a Gobe.

Za'a Saki Sakamakon Jarrabawar JAMB a Gobe.

a Karo Na Biyu JAMB Takara Bayyana Ranar Dazata Saki Sakamakon Jarrabawar JAMB din Wacce Dalibai Suka Rubuta a Watan Daya Gabata.

a Cewar Hukumar Zata Saki Sakamakon ne a Gobe Asabar da Misalin Karfe Goma Na Safe.

Wannan De Shine Karo Nabiyu da Hukumar Tace Zata Saki Sakamakon Amman a Wancen Lokacin hakan Beyuwa ba.

Kafin bada Sanarwar Sakin Sakamakon JAMB din Anyi ta Kiraye Kiraye Kan Asaki Jarrabawar a Yanzu De Za'a iya Cewa Komai Yazo karshe.

Muna Fatan Allah Yabada Nasara.

No comments:

Post a Comment