Sabbin Mutane 182 sun kamu da cutar covid-19 ya yin da adadin su yakai 8,915 a Najeriya
Ajiya Alhamis 28/5/20 cibiyar yaki da cututtuka masu yaduwa NCDC ta tabbatar da samun Karin sabbin mutane 182 da suka kamu da cutar covid-19 a Najeriya.
Ayanzu mutane 8,915 sun kamu da cutar ya yin da mutane 2,592 suka warke inda mutane 259 suka rasu
Wadannan sune jihohi da adadin mutanan da suka kamu da cutar covid-19 a ranar Alhamis a Nageriya
Lagos-111
FCT-16
Akwa Ibom-10
Oyo-8
Kaduna-6
Delta-6
Rivers-5
Ogun-4
Ebonyi-4
Kano-3
Plateau-2
Gombe-2
Kebbi-1
Kwara-2
Bauchi-1
Borno-1
No comments:
Post a Comment