Yadda Buhari yayi sallar idi a gida da iyalansa - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Sunday, May 24, 2020

Yadda Buhari yayi sallar idi a gida da iyalansa

Buhari ya yi Sallah a gida tare da iyalin sa
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya gudanar da Sallar Eidin sa a farfajiyar fadar shugaban kasa daga shi sai iyalin sa.
Tun farko dai shugaba Buhari ya bayyana cewa zai yi Sallar sa ne a gida tare da iyalin sa domin gujewa cunkoso tare da dakile yaduwar cutar Corona.
A karon farko tun bayan hawansa kujerar shigabanci, Buhari ya ce ba zai karbi gaisuwar Sallah ba, inda 'yan siyasa da manyan jami'an gwamnati da shuwagabannin gargajiya su saba kawo masa a duk shekara.

No comments:

Post a Comment