Gwamna Kaduna Nasir El Rufa'i ya bayyana a shafin da na Facebook Mai suna {The governor of kaduna state} cewa zai gabatarwa mutanan kaduna jawabi Kai tsaye ta gidajen radiyo da talabijin da Facebook ga abinda gwamnan ya rubuta:
Kuna iya murÉ—a kowane tasha na rediyo dake Kaduna domin sauraren shirin.
Haka kuma za ku iya kallo a shafukanku na Facebook.
Domin yin tambaya ko tsokaci, za a bayar da lambobin waya domin kira ko tura saƙon sms.

No comments:
Post a Comment