Gwamnatin sokoto ta fara biyan albashin wannan watan - Arewagist.com.ng

Breaking

Arewagist.com.ng

Sayi DATA Ta MTN 1Gig 350, 2Gig 700 3Gig 1k 5Gig 1500 WhatsApp 08122225296

Tuesday, May 19, 2020

Gwamnatin sokoto ta fara biyan albashin wannan watan

 
Gwamnatin sokoto ta fara biyan albashin wannan watan na mayu

Yanzu haka Bankuna a Jihar Sokoto sun soma Sakin Albashin Watan Mayu (5) A bisa  Umurnin Mai girma Gwamna Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal don baiwa Jama'ar sa damar yin Bukukuwan Sallah Karama cikin Walwala da Jin dadi.

Ba shakka irin kulawa da Maigirma Gwamna ke baiwa Jama'ar sa a duk lokaci - lokaci ya nuna irin kulawa da kauna da Gwamnatin sa ke yi ma Sakkwatawa.

No comments:

Post a Comment